Far 49:15 HAU

15 Saboda ya ga wurin hutawa ne maikyau,Ƙasar kuma mai kyau ce,Sai ya sunkuyar da kafaɗunsa dominɗaukar kaya,Ya zama bawa, yana yin aiki maiwuya.

Karanta cikakken babi Far 49

gani Far 49:15 a cikin mahallin