25 Ta wurin Allah na mahaifinka wandazai taimake ka,Ta wurin Allah Mai Iko Dukkawanda zai sa maka albarkaAlbarkun ruwan sama daga bisa,Da na zurfafa daga ƙarƙashinƙasa,Da albarkun mama da na mahaifa.
Karanta cikakken babi Far 49
gani Far 49:25 a cikin mahallin