Far 49:26 HAU

26 Albarkun hatsi da na gariAlbarkun daɗaɗɗun duwatsu,Abubuwan jin daɗi na madawwamantuddai,Allah ya sa su zauna a kan Yusufu,Da a goshin wanda aka raba shi da'yan'uwansa.

Karanta cikakken babi Far 49

gani Far 49:26 a cikin mahallin