16 Ka yi wa jirgin rufe, ka bar inci goma sha takwas tsakanin rufin da gyaffansa. Ka yi shi hawa uku, ka yi ƙofa a gefe.
Karanta cikakken babi Far 6
gani Far 6:16 a cikin mahallin