Far 8:11 HAU

11 Kurciyar kuwa ta komo wurinsa da maraice, ga shi kuwa, a bakinta sabon tohon zaitun wanda ta tsinko, domin haka Nuhu ya gane ruwa ya janye daga duniya.

Karanta cikakken babi Far 8

gani Far 8:11 a cikin mahallin