Far 8:12 HAU

12 Sai ya sāke dakatawa har kwana bakwai, ya kuma aiki kurciya, amma ba ta ƙara komowa wurinsa ba.

Karanta cikakken babi Far 8

gani Far 8:12 a cikin mahallin