Fit 12:13 HAU

13 Jinin da yake bisa gidajenku zai nuna inda kuke. Sa'ad da na ga jinin zan tsallake ku, ba kuma wani bala'in da zai same ku, ya hallaka ku, a lokacin da zan bugi ƙasar Masar.

Karanta cikakken babi Fit 12

gani Fit 12:13 a cikin mahallin