16 A kan rana ta fari za ku yi tsattsarkan taro, haka kuma za ku yi a rana ta bakwai. A cikin waɗannan ranaku ba za a yi kowane aiki ba, sai na abin da kowa zai ci.
Karanta cikakken babi Fit 12
gani Fit 12:16 a cikin mahallin