Fit 12:17 HAU

17 Za ku kiyaye idin abinci marar yisti, gama a wannan rana na fitar da rundunarku daga ƙasar Masar. Ku kiyaye wannan rana dukan zamananku. Wannan farilla ce ta har abada.

Karanta cikakken babi Fit 12

gani Fit 12:17 a cikin mahallin