33 Masarawa suka iza mutanen su gaggauta, su fita ƙasar, gama suka ce, “Ƙarewa za mu yi idan ba ku tafi ba.”
Karanta cikakken babi Fit 12
gani Fit 12:33 a cikin mahallin