Fit 15:17 HAU

17 Za ka kawo su, ka dasa su a kan dutsen nan naka,Wurin, ya Ubangiji, da ka maishe shi tsattsarkan mazauninka,Tsattsarkan wurinka, ya Ubangiji, wanda ka kafa da ikonka.

Karanta cikakken babi Fit 15

gani Fit 15:17 a cikin mahallin