Fit 15:16 HAU

16 Tsoro da razana sun aukar musu,Ta wurin ikonka suka tsaya cik kamar dutse,Har jama'arka, ya Ubangiji, suka haye,I, jama'arka, ya Ubangiji, suka haye,

Karanta cikakken babi Fit 15

gani Fit 15:16 a cikin mahallin