Fit 16:15 HAU

15 Sa'ad da Isra'ilawa suka gan shi, suka ce wa junansu, “Manna,” wato “Mece ce wannan?” Gama ba su san irinta ba.Musa kuwa ya ce musu, “Wannan ita ce abincin da Ubangiji ya ba ku, ku ci.

Karanta cikakken babi Fit 16

gani Fit 16:15 a cikin mahallin