Fit 16:16 HAU

16 Abin da Ubangiji ya umarta ke nan, kowannenku ya tattara wadda ta ishe shi ci, kowa ya sami mudu daidai bisa ga yawan mutanen da yake cikin kowace alfarwa.”

Karanta cikakken babi Fit 16

gani Fit 16:16 a cikin mahallin