Fit 18:16 HAU

16 A sa'ad da suke da wata matsala sukan zo wurina, ni kuwa nakan daidaita tsakanin mutum da maƙwabcinsa, nakan kuma koya musu dokokin Allah da umarnansa.”

Karanta cikakken babi Fit 18

gani Fit 18:16 a cikin mahallin