Fit 2:11 HAU

11 Ana nan wata rana, sa'ad da Musa ya yi girma, ya tafi wurin mutanensa, sai ya ga yadda suke shan wahala. Ya kuma ga wani Bamasare yana dūkan Ba'ibrane, ɗaya daga cikin 'yan'uwansa.

Karanta cikakken babi Fit 2

gani Fit 2:11 a cikin mahallin