Fit 2:10 HAU

10 Da jaririn ya yi girma sai ta kai shi wurin Gimbiyar. Yaro kuwa ya zama tallafinta. Ta raɗa masa suna Musa, gama ta ce, “Domin na tsamo shi daga cikin ruwa.”

Karanta cikakken babi Fit 2

gani Fit 2:10 a cikin mahallin