Fit 2:9 HAU

9 Da ta zo, sai Gimbiya ta ce mata, “Dauki wannan jariri, ki yi mini renonsa, zan biya ki ladanki.” Matar kuwa ta ɗauki jaririn ta yi renonsa.

Karanta cikakken babi Fit 2

gani Fit 2:9 a cikin mahallin