Fit 2:6 HAU

6 Sa'ad da ta tuɗe kwandon ta ga jariri yana kuka. Sai ta ji tausayinsa, ta ce, “Wannan ɗaya daga cikin 'ya'yan Ibraniyawa ne.”

Karanta cikakken babi Fit 2

gani Fit 2:6 a cikin mahallin