Fit 20:4 HAU

4 “Kada ka yi wa kanka wani gunki ko kuwa wata siffa ta wani abu a sama a bisa, ko a duniya a ƙasa, ko kuma a ruwa a ƙarƙarshin ƙasa.

Karanta cikakken babi Fit 20

gani Fit 20:4 a cikin mahallin