Fit 20:5 HAU

5 Kada ka rusuna musu, kada kuwa ka bauta musu, gama ni Ubangiji Allahnka, mai kishi ne. Nakan hukunta 'ya'ya har tsara ta uku da ta huɗu na waɗanda suke ƙina.

Karanta cikakken babi Fit 20

gani Fit 20:5 a cikin mahallin