Fit 21:6 HAU

6 to, sai ubangijinsa ya kawo shi a gaban Allah a ƙofa ko a madogarar ƙofa, sa'an nan ubangijinsa ya huda kunnensa da abin hudawa. Zai bauta wa ubangijinsa muddin ransa.

Karanta cikakken babi Fit 21

gani Fit 21:6 a cikin mahallin