20 “Ni da kaina zan aiki mala'ika a gabanku don ya kiyaye ku a sa'ad da kuke tafiya, ya kuma kai ku inda na shirya muku.
Karanta cikakken babi Fit 23
gani Fit 23:20 a cikin mahallin