Fit 23:19 HAU

19 “Wajibi ne ku kawo mafi kyau daga cikin nunan fari na amfanin gonakinku a gidan Ubangiji Allahnku.“Kada ku dafa ɗan akuya cikin madarar uwarsa.”

Karanta cikakken babi Fit 23

gani Fit 23:19 a cikin mahallin