Fit 26:1 HAU

1 “Alfarwar kanta, za ku yi ta da labule goma na lilin mai laushi ninki biyu, da ulu mai launi shuɗi, da launi shunayya da launi ja. Waɗannan labule za a yi musu zānen siffofin kerubobi, aikin gwani.

Karanta cikakken babi Fit 26

gani Fit 26:1 a cikin mahallin