Fit 29:13 HAU

13 Ka cire dukan kitsen da yake rufe da kayan cikin, da kitsen da yake manne da hanta, da wanda yake manne a ƙoda biyu ɗin. Ka ƙone su a bisa bagaden.

Karanta cikakken babi Fit 29

gani Fit 29:13 a cikin mahallin