14 Amma naman bijimin da fatarsa, da tarosonsa, za ka ƙone da wuta a bayan zango, wannan hadaya ce don zunubi.
Karanta cikakken babi Fit 29
gani Fit 29:14 a cikin mahallin