8 Duk sa'ad da Musa ya tafi wurin alfarwar, jama'a duka sukan tashi tsaye, kowa ya tsaya a ƙofar alfarwarsa, ya kallaci Musa, har ya shiga alfarwar.
Karanta cikakken babi Fit 33
gani Fit 33:8 a cikin mahallin