Fit 33:9 HAU

9 Sa'ad da Musa ya shiga alfarwar, al'amudin girgije ya sauko ya tsaya bisa ƙofar alfarwar, Ubangiji kuma ya yi magana da Musa.

Karanta cikakken babi Fit 33

gani Fit 33:9 a cikin mahallin