Fit 35:2 HAU

2 Cikin kwana shida za a yi aiki, amma rana ta bakwai Asabar ce tsattsarka ta Ubangiji ta hutawa sosai. Duk wanda ya yi kowane irin aiki a cikinta, sai a kashe shi.

Karanta cikakken babi Fit 35

gani Fit 35:2 a cikin mahallin