Fit 35:23 HAU

23 Kowane mutum da aka iske shi yana da shuɗi, ko shunayya, ko mulufi, ko lallausan lilin, ko gashin awaki, ko fatun raguna da aka rina suka zama ja, ko fatun awaki, ya kawo su.

Karanta cikakken babi Fit 35

gani Fit 35:23 a cikin mahallin