Fit 35:24 HAU

24 Kowane ne wanda ya iya, ya ba da sadaka ta azurfa, da ta tagulla ga Ubangiji. Duka kuma wanda aka iske shi yana da itacen ƙirya wanda zai yi amfani a cikin aikin, ya kawo shi.

Karanta cikakken babi Fit 35

gani Fit 35:24 a cikin mahallin