Fit 36:2 HAU

2 Sai Musa ya kirayi Bezalel, da Oholiyab, da kowane mutum mai hikima wanda Ubangiji ya ba shi hikima a zuciya, da duk wanda zuciyarsa ta iza shi ya zo, ya yi aikin.

Karanta cikakken babi Fit 36

gani Fit 36:2 a cikin mahallin