Fit 36:3 HAU

3 Su kuwa suka karɓa daga wurin Musa dukan sadaka ta yardar rai da Isra'ilawa suka kawo don yin aikin alfarwa ta sujada. Jama'a suka yi ta kawo masa sadaka ta yardar rai kowace safiya.

Karanta cikakken babi Fit 36

gani Fit 36:3 a cikin mahallin