16 Ya yi kayan teburin da zinariya tsantsa, wato farantansa, da kwanonin tuya, da kwanoninsa, da butoci domin yin hadaya ta sha.
Karanta cikakken babi Fit 37
gani Fit 37:16 a cikin mahallin