Fit 37:17 HAU

17 Ya yi alkuki da zinariya tsantsa. An yi gindinsa da gorar jikinsa da ƙerarriyar zinariya. Ƙoƙunan alkukin da mahaɗansa, da furanninsa, a haɗe aka yi su da alkukin.

Karanta cikakken babi Fit 37

gani Fit 37:17 a cikin mahallin