Fit 38:25 HAU

25 Azurfar da aka samu daga ƙidayar taron jama'a talanti ɗari ne, da shekel dubu ɗaya da ɗari bakwai da saba'in da biyar (1,775) bisa ga ma'aunin kuɗin da ake aiki da shi.

Karanta cikakken babi Fit 38

gani Fit 38:25 a cikin mahallin