Fit 38:26 HAU

26 Kowane mutum da aka ƙidaya ya ba da rabin shekel. Duk mai shekara ashirin ko fi an ƙidaya shi, aka sami maza dubu ɗari shida da dubu uku da ɗari biyar da hamsin (603,550).

Karanta cikakken babi Fit 38

gani Fit 38:26 a cikin mahallin