Fit 7:21 HAU

21 Kifayen da suke cikin Nilu suka mutu. Nilu kuwa ya yi ɗoyi, har Masarawa ba su iya shan ruwansa ba. Ko'ina kuma a ƙasar Masar akwai jini.

Karanta cikakken babi Fit 7

gani Fit 7:21 a cikin mahallin