Fit 7:22 HAU

22 Masu sihiri kuma na Masar suka yi haka, su ma, ta wurin sihirinsu, don haka zuciyar Fir'auna ta daɗa taurarewa, ya kuwa ƙi jin Musa da Haruna kamar yadda Ubangiji ya riga ya faɗa.

Karanta cikakken babi Fit 7

gani Fit 7:22 a cikin mahallin