Ish 1:15 HAU

15 “Sa'ad da kuke ɗaga hannuwanku wajen yin addu'a, ba zan dube ku ba. Kome yawan addu'ar da kuka yi, ba zan kasa kunne ba domin zunubi ya ɓata hannuwanku.

Karanta cikakken babi Ish 1

gani Ish 1:15 a cikin mahallin