Ish 1:21 HAU

21 Birnin da yake dā mai aminci ne, yanzu ya zama kamar karuwa! Dā adalai a can suke zaune, amma yanzu sai masu kisankai kaɗai.

Karanta cikakken babi Ish 1

gani Ish 1:21 a cikin mahallin