13 Zan sa sammai su yi rawar jiki, duniya kuwa za a girgiza ta a inda take, a wannan rana sa'ad da ni, Ubangiji Mai Runduna, na nuna fushina.
Karanta cikakken babi Ish 13
gani Ish 13:13 a cikin mahallin