14 “Baƙin da yake zaune a Babila za su gudu zuwa ƙasashensu, suna a warwatse kamar bareyin da suke tsere wa maharbansu, kamar tumakin da ba su da makiyayi.
Karanta cikakken babi Ish 13
gani Ish 13:14 a cikin mahallin