Ish 17:10 HAU

10 Isra'ila, kin manta da Allah wanda ya kuɓutar da ke, wanda ya kāre ki kamar babban dutse. Kin dasa wa kanki lambuna masu ni'ima don ki yi wa gumaka sujada.

Karanta cikakken babi Ish 17

gani Ish 17:10 a cikin mahallin