Ish 17:11 HAU

11 Amma ko da za su toho su yi fure a safiyar da kuka dasa su, duk da haka ba za a girbe kome ba. Wahala ce kaɗai da azabar da ba ta warkuwa.

Karanta cikakken babi Ish 17

gani Ish 17:11 a cikin mahallin