Ish 21:5 HAU

5 A wahayin na ga an shirya biki, an shisshimfiɗa darduma inda waɗanda aka gayyata za su zauna. Suna ci suna sha. Farat ɗaya sai aka ji umarni cewa, “Jarumawa! Ku shirya garkuwoyinku.”

Karanta cikakken babi Ish 21

gani Ish 21:5 a cikin mahallin