Ish 22:21 HAU

21 Zan sa masa tufafin sarautarka, in ɗaura masa ɗamara, in kuma ba shi dukan ikon da kake da shi. Zai zama kamar uba ga jama'ar Urushalima da na Yahuza.

Karanta cikakken babi Ish 22

gani Ish 22:21 a cikin mahallin