Ish 22:22 HAU

22 Zan sa shi ya zama sarki mai cikakken iko, na zuriyar Dawuda. Mabuɗan fāda suna hannunsa, abin da ya buɗe, ba mai ikon rufewa. Abin da ya rufe kuwa ba mai ikon buɗewa.

Karanta cikakken babi Ish 22

gani Ish 22:22 a cikin mahallin