Ish 23:18 HAU

18 Kuɗin da ta samu ta kasuwanci za a keɓe wa Ubangiji. Ba za ta tara wa kanta ba, amma waɗanda suke yi wa Ubangiji sujada su za su yi amfani da kuɗinta don su saya wa kansu abinci da sutura da suke bukata.

Karanta cikakken babi Ish 23

gani Ish 23:18 a cikin mahallin